iqna

IQNA

IQNA - A wani lamari da ba a taba ganin irinsa ba, birnin Prizren mai cike da tarihi da ke kudancin Kosovo ya gudanar da taron bita na farko a yankin kan "Nazartar kalubalen da ake fuskanta na bugu da tarjamar rubuce-rubucen Musulunci", wanda ya samu halartar wakilai daga kasashen Balkan bakwai.
Lambar Labari: 3493038    Ranar Watsawa : 2025/04/04

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur’ani mai tsarki a taron baje kolin littafai na birnin Los Angeles na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481433    Ranar Watsawa : 2017/04/23